Kana neman hanyar samun kuÉ–i online ta halal? Wannan bidiyon zai koya maka yadda ake Make Money Online da Digital Products ta hanyar step by step tutorials cikin sauÆi. A cikin bidiyon zaka koyi: ⢠Yadda ake fara online business ⢠Yadda ake ÆirÆira da siyar da digital products ⢠Yadda ake samun passive income online ⢠Hanyoyin samun kuÉ–i daga gida (work from home) Ko kai sabon farawa ne ko kana da É–an sani, wannan bidiyon zai taimaka maka ka fara samun kuÉ–i ta yanar gizo. ð’ Ka kalli bidiyon har Æarshe, ka yi Like, Subscribe, kuma ka kunna Notification domin Æarin darussa.




Leave a Reply