ð’¥ Manhajar Blockchain Season 2 ~ EP6 Episode 6 – Bitcoin Mining & Industry ð Wannan Shiri munayinsa ne musamman domin Malaman Jamiâoâi da Kwaleji wadanda basuda damar Bincike akai, da kuma Dalibai da Mutanen dake Garuruwa da Kasashen Ketare hadi da Mata dake zaune a Gidaje, Ta hanyar Bibiyar wannan shiri zaâa samu damar fahimtar tsarin Blockchain da kuma Taurarin Sulalla na Cryptocurrency, zaâa samu ilimi daida gwargwado da gogewa. Wannan shiri zai dinga zuwa ne dauka-dauka a kowane mako a Ranar Alhamis da misalin karfe 9:00pm na dare Insha Allah. Sadaukarwa ga Matasan Blockchain da Crypto Industry 𔲠Daukar Nauyi: NNAA
Leave a Reply